![]() ![]() Haka zalika wannan team na KareemTKB na kokarin kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer cikin wannan gida. Duba kareemtkb apps cikin wannan gida domin samunsu. Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3 Mungode.Īkwai wadansu Hausa Islamic apps kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubah Volume da sauran lakcoci.īayan karatun Mallam Ahmed Sulaiman akwai sauran apps na sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, Dr Abubakar Gumi, Karatun alaramma Yahuza Bauchi da dai sauransu. Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi. Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya. Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.ĭan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya. Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, Ahmad Sulaiman Quran Offline jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya. Ahmed Sulaiman complete quran offline mp3 PART 1 OF 2. Karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano.Īhmad Sulaiman Qira'a mp3. Karatun Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman offline kashi na daya. ![]()
0 Comments
Leave a Reply. |
AuthorWrite something about yourself. No need to be fancy, just an overview. Archives
January 2023
Categories |